C. W. Alcock

C. W. Alcock
Rayuwa
Haihuwa Sunderland, 2 Disamba 1842
ƙasa United Kingdom of Great Britain and Ireland
Mutuwa Brighton (en) Fassara, 26 ga Faburairu, 1907
Makwanci West Norwood Cemetery (en) Fassara
Karatu
Makaranta Harrow School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa, association football referee (en) Fassara, cricketer (en) Fassara da ɗan jarida
Muƙami ko ƙwarewa Ataka


C. W. Alcock, (an haife shi a shekara ta 1842 - ya mutu a shekara ta 1907) shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Ingila.shugaba, marubuci kuma edita. Ya kasance babban mai tada hankali wajen bunkasa wasan kwallon kafa na kasa da kasa da kuma wasan kurket, da kuma kasancewarsa mahaliccin gasar cin kofin FA


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy